Labarai

Labarai

An kamo babban jami’in Binance da ya tsere daga Najeriya a Kenya

A wannan mako ake sa ran taso keyar Nadeem Anjarwalla zuwa Najeriya daga Kenya

Fasinjoji sun ƙone ƙurmus a haɗarin mota a Kogi

Haɗarin ya afku ne a gaban Kwalejin Koyarwa ta Aloma, inda duk waɗanda lamarin ya rutsa da su sun ƙone ƙurmus.

Wani tsagin APC ya sake dakatar da Ganduje

Sarina ya ce har yanzu wannan batu na masu shigar burtu ne da nufin yaudara.

Italiya za ta bai wa Nijeriya jiragen yaƙi

Kafin ƙarshen shekarar 2024 ɗin nan kashin farko da adadi 6 na jiragen za su isa Najeriya.

Naira za ta ci gaba da samun tagomashi daraja — Shettima

Gwamnatin Tinubu na yin iya bakin ƙoƙarinta wajen ganin an magance matsalar wutar lantarki.