Labarai

Labarai

Haɗarin mota ya laƙume rayuka 11 a Kano

An samu ƙwacewar abin hawa da ya janyo karo a tsakanin motocin biyu inda wuta nan take ta kama.

An rufe Jami’ar Filato bayan kashe ɗalibi

An ɗauki matakin ne don ba da dama na ganin yanayin tsaro ya inganta a jama’ar.

Uba ya rasu yana ƙoƙarin belin ’ya’yansa a ofishin ’yan sanda

Alhaji Muftau Mohammed yana da hawan jini kuma duk lokacin da aka tashe shi da ɓacin rai, yakan kamu da ciwon kai mai tsanani.

Sarki Bamalli ya naɗa ɗansa sabon Walin Zazzau

Sarautar Wali a Masarautar Zazzau ita ce ta uku a cikin manyan hakimai bayan sarautar Madaki da Magajin Gari.

Gwamna Ododo bai tsere da Yahaya Bello ba —Gwamnatin Kogi

Zargin da EFCC ke wa Gwamna Ododo ba shi da tushe balle makama, inji Gwamnatin Kogi