Labarai

Labarai

Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutane 8 Wasu 208 Sun Kamu A Sakkwato

Wata bakuwar cuta da ke hallaka kanaan yara ’yan tsakanin shekara hudu zuwa 13 ta bulla a Jihar Sakkwato.  Cutar da kawo yanzu ta yi ajalin mutane tak

An kashe sarki a fadarsa a Taraba

’Yan bindiga sun kashe Sarkin Sansani da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba, , Alhaji Abdulmudallib Kankada.

Za A Dawo Wa Maniyyata Rarar Kuɗin Hajji —NAHCON

Farfaɗowar darajar Naira ta sa za a a dawo wa maniyyata da rarar kudin kujerar aikin Hajjin bana

An Hallaka Mutane 27 A Kaduna

Daruruwan maharan sun shiga Anguwar Danko suna harbi kai mai uwa da wabi, inda suka kashe mutane

Iran ta harbo jiragen yakin Isra’ila

Iran ta kakkabo jirage marasa matuka a birin Isfahan mai tashar makaman nukilya