Labarai

Labarai

Dalilin da farashin shinkafa ya faɗi a Kano

Kayan gida ba sa sauka sosai. An fi samun sauƙin a na wajen.

An kashe jami’in Kwastam a Katsina

Daya daga cikin jami’an kwastam ɗin ɗauke bindiga ya harbi wani daga cikin fasinjojin a ƙugu.

Samamen EFCC: Gwamna Ododo ya tsere da Yahaya Bello

Tuni dai wata babbar kotun Jihar Kogi ta hana hukumar ta EFCC kama tsohon gwamnan.

Har Yanzu Bobrisky Na Da Mazakuta —Hukumar Gidan Yari

Hukumar gidan yarin da aka tura Bobrisky ta tabbatar da cewa har yanzu Bobrisky yana da mazakuta kamar kowane namiji

Abin da ya kawo tsaiko a Shari’ar Ganduje

Ana zargin su da laifuka takwas na zargin karɓar rashawa, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma da kadarorin gwamnati