Labarai

Labarai

Majalisar Dattawa ta gayyaci Mele Kyari kan rashin bayanin N210trn a NNPCL

Kwamitin, ya kuma yi gargaɗin cewa zai iya fitar da sammacin kama duk wanda aka gayyata idan bai bayyana a gabansa ba.

Zazzaɓin Lassa: An sake samun ƙarin mutuwar wasu a Benuwe

A makon da ya gabata ne gwamnatin jihar ta tabbatar da mutuwar ma’aikatan lafiya 10 biyo bayan ɓarkewar cutar, inda aka samu mutum 45 da suka kamu da

Kotu ta yanke wa mutum 2 hukuncin kisa kan kashe ango a Kano

Kotun ta zartar musu da hukuncin bayan tabbatar da laifin da suka aikata.

Da na ci amanar Geidam gara na mutu — Mai Mala Buni

Buni ya ce ba zai taɓa mantawa da irin rawar da Geidam ya taka a rayuwarsa ba.

Kotu ta sake ɗage shari’ar waɗanda suka kitsa harin Yelwata

Kotun ta ɗage shari’ar biyo bayan roƙon da lauyan waɗanda ake zargi ya yi.