NAFDAC Ta Haramta Amfani Da Sabulun Dex Luxury
NAFDAC ta ce sabulun na dauke da sinadarin da ke illa ga kwayoyin halittar dan Adam da kuma yaran da ke ciki
Labarai
NAFDAC ta ce sabulun na dauke da sinadarin da ke illa ga kwayoyin halittar dan Adam da kuma yaran da ke ciki
Lauyoyi sun hallara a kotu inda gwamnatin Kano za ta gurfanar da tsohon gwaman jihar, Abdullahi Ganduje, kan zargin badakalar kudade
Umarnin kotun ya kuma hana Ganduje shugabantar duk wata mu’amala da ta danganci jam’iyyar.
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya a ranar Litinin ta fitar da jadawalin jarrabawar daukar aiki ’yan sanda da kwararru a fannoni daban-daban a Jihar Kaduna
Kamfanin Dangote ya mayar da farashin dizel N1,000, inda aka samu saukin akalla N200 a kowace lita