Jiragen Soji Sun Kashe Kwamandojin ISWAP A Borno
Sama da mayaƙan kungiyar ISWAP 30 sun sheka lahira bayan sojojin sama Najeriya sun yi musu ruwan bama-bamai a Borno
Labarai
Sama da mayaƙan kungiyar ISWAP 30 sun sheka lahira bayan sojojin sama Najeriya sun yi musu ruwan bama-bamai a Borno
An kaddamar da motocin yaƙin da za a girke su a yankunan da ’yan ta’adda suka addaba
Dubunsa ta cika a tashar motar Jalingo, inda ya fada komar jami’an tsaro
Fasinjojin sun rasu ne sakamakon karo da motocin biyu suka yi da juna.
Kwamishinan ya ce za su gurfanar da waɗanda ake zargin nan ba da jimawa ba.