Labarai

Labarai

An ceto sauran daliban Jami’ar Gusau da ’yan NYSC da ke hannun masu garkuwa

’Yan bindiga sun sako ragowar dalibai da ma’aikatan Jami’ar Tarayya da ke Gusau da suka sace a watan Satumbar 2023 da kuma masu yi wa kasa hidimia (NY

Mutum 3 sun rasu an jikkata 10 a rikicin sojoji da ’yan Keke NAPEP a Yobe

Jama’ar garin na zargin sojoji da gudun wuce kima da tukin ganganci da kuma rashin bin dokar hanya.

Maniyyatan Filato 135 Ba Za Su Samu Sauke Farali Ba

Maniyyata aikin Hajji guda 135 daga Jihar Filato ba za su samu damar tafiya kasar Saudiyya domin sauke farali a wannan shekarar ba. Wannan ya biyo bay

Shugabannin bankuna na amsa tambayoyi kan Badaƙalar Beta Edu da Sadiya —EFCC

Beta Edu da Sadiya na amsa tambayoyi kan karkatar da kudaden Abacha, Rancen Bankin Duniya da Tallafin COVID-19

NATO ta la’anci harin ramuwar gayyar Iran a kan Isra’ila

Iran ta kai wa Isra’ila harin ramuwar gayya a daren ranar Asabar.