Labarai

Labarai

ISWAP ta kashe ɗan sanda a Borno

Mayaƙan ISWAP sun yi garkuwa da jami’in ɗan sandan tare da iyalansa a hanyarsu ta zuwa bikin Sallah.

’Yan Boko Haram 2 sun miƙa wuya a Borno

Mayaƙan sun miƙa wuya ne sakamakon tsintar kai da suka yi a yanayi na gaba ƙura baya siyaki.

Ya hallaka budurwarsa da wuƙa kan cacar-baki

Kwamishinan ya ce rundunar ta kama wani ɗan fashi da makami a jihar.

Hannatu Musawa ta yi ta’aziyyar rasuwar Jaruma Daso

Daso ta rasu a ranar Talata a gidanta da ke birnin Kano.

Mu ɗore da kyawawan halayen da muka koya a Ramadan — Murtala Garo

Ya buƙaci ‘yan Najeriya su dage da addu’a domin daidaituwar al’mura a ƙasar nan.