Shettima ya isa Borno don gudanar da bikin sallah
Shettima zai gudanar da bikin sallah karama na bana ne a jiharsa ta Borno.
Labarai
Shettima zai gudanar da bikin sallah karama na bana ne a jiharsa ta Borno.
Ɗan majalisar ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Jinin wani mutum ne da suka yanka a yankin Barikin Jaji kuma mambobinsu sun tafi da sassan jikinsa zuwa Kaduna.
Shugaban zai bar Abuja a ranar Lahadi, inda zai tafi Legas don yin bikin salla ƙarama.
Tuhume-tuhumen 26 sun hadar da almundahana wajen fitar da dala biliyan biyu da Emefiele ya yi ba bisa ka’ida.