Labarai

Labarai

‘Yar Shekara 14 Ta Mutu A Dakin Otal  

Rundunar na ci gaba da bincike domin gano musababbin mutuwar yarinyar.

Gobara ta tashi a Kasuwar Gomboru da ke Maiduguri

A bara ma an samu irin wannan ibtila’i na aukuwar gobara a Kasuwar Gomboru.

’Yan bindiga sun kashe mutum 5, sun sako 51 a Kaduna

Maharan sun hallaka mutane biyar sakamakon rashin cika musu kuɗin fansa.

Guguwa Ta Kashe Mutum 4 A Taraba Da Nasarawa 

Da farko an samu mamakon ruwan sama, sai kuma wata iska mai karfi wacce ta ɗauki sama da awa ɗaya da rabi tana kaɗawa.

EFCC ta kama Bobrisky kan wulaƙanta takardun kuɗi

An gayyaci Bobrisky bayan ɓullar wani bidiyo da ke nuna yadda yake yin liƙi da sabbin banduran takardun naira.