Labarai

Labarai

Tsohon Shugaban NLC Ali Ciroma ya rasu

Kwamared Ali Ciroma ya kasance shugaban NLC a tsakanin 1984 zuwa 1988.

Akwai Jami’an Gwamnati Da Ke Yi Wa Tsarin Filayen Abuja Zagon Ƙasa — Wike

Akwai wasu da ke kiran kansu masu zuba jari a harkar filaye, sun sayi kadada na filaye ba bisa ka’ida ba a Abuja.

’Yan Sanda Sun kama Mutane 7 Kan Satar Daliban Jami’ar Wukari

An sace ɗaliban biyu — mace da namiji — a wani ɗakin kwanan ɗalibai da ke wajen jami’ar.

’Yan Sa-Kai Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 4 A Abuja

Wani manomi ne ya tsegunta musu cewa akwai masu garkuwa da mutane a yankin na Kuje da ke Abuja.

Matasa sun ƙona gidan gona saboda kashe mai gadi a Jos

Ana zargin cewa mai gidan gonar ya lakada wa mai gadinsa dukan da ya yi ajalinsa kan zargin satar ƙwai.