Labarai

Labarai

Gobara ta laƙume kadarorin Naira miliyan 360 a Kwara

Darajar kayayyakin da kadarorin da aka ceto a ƙoƙarin kashe gobara an yi kiyasin sun haura Naira biliyan 12.

Kotu ta tsare mai gidan haya kan lalata da ’yar shekara 6 a Ibadan

Ya yi lalatar bayan mahaifiyar yarinyar ta fita neman dakin da za su koma sakamakon tashinsu da ya yi.

An kashe ‘yan bindiga 18 a ƙauyen Filato

An kai wa ‘yan bindigar samame ne a lokacin da suke wani taro a cikin jeji.

An tsinci gawar Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Oyo

Za a gayyaci wasu mutane domin yi musu tambayoyi kan lamarin, ciki har da waɗanda suka fara ganin gawarsa.

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa

Wannan shi ne karo na biyu cikin watanni biyu da ake kama masu garkuwa da mutane a yayin karɓar kuɗin fansa.