Labarai

Labarai

An sace shanu 390 Na Naira Miliyan 300 A Filato

Sai na baya-bayan nan dai ya faru ne a ranar 31 ga watan Maris, inda aka debe shanu 100 a unguwar Wumatk.

’Yan Bindiga Sun Kashe Ɗan Kasuwa, Sun Tafi Da Matarsa Da Makwabcinsa A Gusau

Ana fargabar cewa ’yan bindigar sun yi awon gaba da wasu masu sallar Tahajjudi a yankin.

An Sace Ɗalibai 2 Na Jami’ar Tarayya Ta Wukari

An yi awon gaba da wata ɗaliba da wani ɗalibi da ke zaune a wani gida da ke wajen  jami’a.

Kotu Ta Tsare Matar Da Ta Watsa Wa Mijinta Ruwan Zafi

Alƙaliyar Kotun, Khadijah Dauda, ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 16 ga watan Afrilu.

Rikicin Kabilanci Ya Yi Ajalin Mutum 2 A Binuwai

Gaskiya abin ya yi muni. An ƙona gidaje da dama a unguwar Agatashi da ke kusa da tsohuwar gada.