Labarai

Labarai

Karin kudin kujerar Hajji ya dama wa maniyyatan Najeriya lissafi

Wannan mataki ya dama lissafin maniyyata da dama inda wasu suka fara yunkurin neman Hukumar NAHCON ta dawo musu da kudadensu.

‘Yan sanda sun cafke sojan gona a Legas

Sojan gonan ya kware wajen aikata laifuka ta hanyar amfani da kakin sojoji.

Ta tura ‘yar kishiyarta gidan yari a Adamawa

Matar ta yi sanadin zuwan yarinyar zuwa gidan yari sakamakon sabani da ta samu da mahafiyarta.

An yanke wa mutum 4 ɗaurin rai-da-rai a Jigawa

Kotun ta ce lauyan masu ƙara ya gamsar da ita da hujjojin da ya gabatar wanda babu shakka a kansu.

Masu fasa kwauri na ɗaukar hayar ’yan daba su kai mana hari – Kwastam

Za mu yi maganinsu ta hanyar ɗauka matakin da ya dace su fuskanci fushin doka.