’Yan sanda sun kama riƙaƙƙun ’yan daba 22 a Kano
Fadan daba dai na ci gaba da yin ƙamari a unguwar Dorayi.
Labarai
Fadan daba dai na ci gaba da yin ƙamari a unguwar Dorayi.
Matasan sun samu rashin jituwa ne tsakaninsu, sakamakon haka ɗaya ya zaro wuƙa mai kaifi ya lallaba ta baya daba wa ɗayan.
Da yawan wayoyin hannu suna fama da wasu abubuwa da ke kawo musu tarnaki wajen yin caji.
Jihar Zamfara, inda a can aka kashe Junaidu Fasagora, ta yi ƙaurin suna a wajen hare-haren ’yan bindiga.
Sun bayyana alakarsu da kungiyar Bakura Buduma na tsawon shekaru 15, inda suke gudanar da ayyukansu a yankin Kwallaram.