Adadin waɗanda suka rasu wajen rabon zakka ya karu a Bauchi
Rundunar ta tabbatar da karin rasuwar wasu mata uku.
Labarai
Rundunar ta tabbatar da karin rasuwar wasu mata uku.
Ofishin mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan tsaro ya ce yana aiki da kasashen waje domin sake cafke Mista Anjarwalla.
A duniya Najeriya ce kasar da ta fi yawan gonakin da ba a nomawa, kuma abin mamaki da yawansu a Arewacin Najeriya su ke.
Ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin, Nadeem Anjarwalla ya tsere daga hannun mahukunta a Abuja.
Sun ƙwaci bindiga kirar AK47 guda ɗaya, da buhunan shinkafa 29 daga cikin buhuna 41 da hukumar ta kwace.