Labarai

Labarai

Mutum 4 sun rasu a turmutsitsin rabon zakka a Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.

Dangote ya kaddamar da rabon kayan abinci ga mutum 120,000 a Kano

Dangote ya bukaci sauran masu hannu da shuni su taimaka wajen ciyar da jihar gaba.

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 10 a Benuwe

‘Yan bindigar sun tare wa fasinjojin hanya tare da yin awon gaba da su.

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Kaduna

Maharan sun tare hanyar da nufin sace matafiya, kafin daga bisani ‘yan sanda suka fatattake su.

Matsalar tsaro ta sake dawowa a Bauchi

Muna zargin wani bako da ya zo daga Zamfara da wasu tsirarun ’yan sanda da ’yan banga.