Labarai

Labarai

An kashe sabon ango a harin da aka kai kasuwa a Neja

Harin na zuwa ne yayin da a bayan nan rundunar ’yan sandan jihar ta hana ’yan banga ayyukan inganta tsaro da suke yi a yankin.

Ɗalibai biyu sun mutu a turmutsutsun rabon kayan abinci a Nasarawa

Ɗalibai mata biyu sun riga mu gidan gaskiya a wajen karɓar rabon tallafin abinci a Jami’ar Jihar Nasarawa.

‘Ana bai wa waɗanda ba su cancanta ba kwangiloli na miliyoyin Naira a Kano’

Akwai ’yan kwangilar da ko cebur ba su mallaka ba amma an danka musu kwangila ta miliyoyin nairori.

‘Yan bindiga sun sace fasinjoji a hanyar Katsina

Lamarin ya faru ne a tsakanin ƙauyukan Burdugau da ‘Yargoje da ke kan hanyar Ƙanƙara.

Mazauna Abuja Na Shan Ruwa A Kududdufi Ɗaya Da Shanu

Mata na fita neman ruwa tun ƙarfe huɗu na Asuba domin samo ruwan amfanin gida.