Labarai

Labarai

Tsoffin Kwamishinoni sun maka Gwamnatin Kano a kotu kan ƙwace musu motoci

Tsoffin Kwamishinonin sun iƙirarin cewa motocin na daga cikin haƙƙoƙinsu na ofis.

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mata 8 a Sakkwato

Wani ɗan uwan waɗanda aka sace ya bayyana cewa al’ummar ƙauyen na fuskantar hare-haren akai-akai a cikin ’yan makonnin nan.

Gidauniyar Zakkah da Waƙafi ta ƙaddamar da shirin ciyarwar azumi a Gombe

Shirin na daga cikin ayyukan jin ƙai da gidauniyar ke gudanarwa a duk shekara domin rage raɗaɗin matsin tattalin arziki da ke addabar marasa galihu

An kashe manomi kan taƙaddama da makiyaya a Yobe

A ramuwar gayya da ta biyo baya, wasu mazauna ƙauyen sun kai wa Ahmadu Inusa hari, wanda ya samu raunuka a sassa daban-daban na jikinsa yadda aka garz

Masallacin Al-Ahfad ya shirya buɗe baki tare da kiristoci a Gombe

Haɗuwar ta nuna muhimmancin zaman tare cikin lumana, tare da zama abin koyi ga sauran al’ummomi a faɗin ƙasar nan.