Dan ƙunar baƙin wake ya kashe kansa a Borno
Dan ƙunar baƙin waken ya tayar da bom din kafin ya karasa masallacin da ake sallar Asham.
Labarai
Dan ƙunar baƙin waken ya tayar da bom din kafin ya karasa masallacin da ake sallar Asham.
Sojoji sun bi ’yan bindigar, inda suka yi musayar wuta daga bisani kuma suka kuɓutar da mutanen 16.
Sansanin ’yan gudun hijira na Garkin Block na kan hanyar Madinatu da ke cikin Birnin Maiduguri.
Rundunar ta ce za ta ci gaba da bincike a kan wadda ake zargin.
An yi jana’izarsa a ranar Lahadi bayan, an tsinci gawarsa a gefen hanya.