Labarai

Labarai

Gwamnatin Kano ta ci gaba da rusau duk da umarnin kotu

Wata babbar kotu a jihar ta dakatar da hukumar daga rushe gine-gine a yankin.

’Yan sanda sun gargadi masu tashe kan tayar da hankali a Kano

Rundunar ta ce za ta sa kafar wando daya da duk wanda aka kama na shirin tada zaune-tsaye.

Yajin aikin ma’aikatan jami’a ya gurgunta al’amura a Jami’ar Bayero

Idan kwanakin suka cika ba tare da an dauki mataki ba, za mu tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.

Gobara ta yi mummunan ta’adi a kasuwar babura a Sakkwato

Ba za mu iya kididdige adadin baburan da gobarar ta kone ba a yanzu.

Tsadar Shanu Na Shirin Hana Fawa A Abuja

Muddin gwamnati ba ta tallafa wa mahauta da bashin sana’a ba, to lallai muna gaf da hakura.