Mawaƙin Hip Hop Lil Jon ya karɓi musulunci a Amurka
Lil Jon ya zama shahararren Ba’amurke na biyu da ya karɓi Musulunci a makon farko na Ramadan.
Labarai
Lil Jon ya zama shahararren Ba’amurke na biyu da ya karɓi Musulunci a makon farko na Ramadan.
‘Yan sandan sun cafke wanda ake zargin a wani samame da suka kai.
Maharan sun yi awon gaba da shi, yayin da yake kan hanyar komawa gidansa da ke Benin.
Ina cikin ƙunci a halin yanzu. Duk wanda ya aikata wannan lamari sai ya girbi irin abin da ya shuka saboda ba zan yafe ba.
Tinubu ya maye gurbin Sha’abar Sharada da Birgediya-Janar Lawal Ja’afar Isa mai ritaya.