Labarai

Labarai

Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 don kammala layin dogon Kano zuwa Maraɗi

Kamfanin gine-gine na ƙasar China, CCECC, ne zai samar da kaso 85 na kuɗaɗen da ake buƙata.

Akwai kamshin gaskiya a kalaman Ningi kan cushe a Kasafin Kuɗi —BudgIT

BudgIT ta ce akwai sassan Kasafin Kuɗin da babu wani gamsasshen bayanin kamawa a ciki.

Ba za mu biya kuɗin fansa don sakin ɗaliban Kuriga ba — Tinubu

Idan ta kama gwamnati za ta yi amfani da ƙarfin tuwo wajen kuɓutar da ɗaliban nan.

Wani sabon rikici ya yi ajalin mutum uku a Adamawa

Aminiya ta ruwaito cewa ƙura ta lafa yayin da al’amura suka ci gaba da gudana kamar yadda aka saba.

Muna goyon bayan Sanata Ningi — Gwamnan Bauchi

A ranar Talata aka dakatar da Sanata Ningi kan zargin da ya yi na cewa an yi cushen N3trn a Kasafin Kuɗin bana.