Labarai

Labarai

Dalilin da ba na fargabar mutuwa — Remi Tinubu

Yanzu haka shekaruna 60, ba na jin ya kamata a ce ma na ji tsoron mutuwa.

Ɓangaren Lafiya Na Cikin Mummunan Yanayi A Gwamnatin Tinubu — Likitoci

Gwamnatin Tinubu ta haifar da cikas ga al’amuran kiwon lafiyar al’umma a ƙasar nan.

Ramadan: Hisbah ta kama marasa Azumi 12 a Kano

Waɗansu daga cikin matasan sun ce ba su da labarin ganin wata saboda ba su da wayar salula ballantana rediyo.

An Kama Dan Sandan Da Ya Harbe Mai Talla A Kasuwar Abuja

Ana zargin cewa matashin da ake tuhuma a wata kotun tafi-da-gidanka ya yi yunƙuri tserewa daga hannun ’yan sanda.

Babu gawar mutumin da aka tsinta a gefen hanya a Kano — ’Yan sanda

Hasalima shi ya ɗaure kansa da kebur ya kwanta a gefen hanya.