Masu neman kowa wa zabe cikas su kuka da kansa
Shugaba Buhari ya ce, duk wanda ya yi yunkurin sace akwatin zabe ko tayar da rikici, to a bakin ransa
Madubin 2023
Shugaba Buhari ya ce, duk wanda ya yi yunkurin sace akwatin zabe ko tayar da rikici, to a bakin ransa
Dokar zaben Najeriya ta haramta duk wani nau’in yakin neman zabe awa 24 kafin ranar zabe
Buhari ya bukaci INEC da jami’an tsaro da su tabbatar an gudanar da zabe cikin lafiya.
Shugaban NNPP ya zargi hukumar DSS da yi wa ’ya’yan jam’iyyarsa kazafi.
CBN ya bai wa rassansa umarnin sakar wa INEC a jihohi kudin da ya kamata