Makaranta

Makaranta

Lankwasar labi

Lankwasar labi Lalubar lakabi Lilon li’rabi Lallami da ladabi A dai alkinta adabi   Mikakkiyar hanya Murgudawar juya Muskutawar  kurya Tarden tallafar

Kwakin tela (2)

Cikin watan Yawon wullin wannan shekara ta dubu karamin lauje da sili da madambaci na hadu da masu cinikin KWAKIN TELA, wadanda suka nusar da ni yadda

Kwakin tela (1)

A watan Yawon-wulli An shata kasurwar tubali A hada-hadar tozali Tushen cinikin asali Ba daukar matsabbai ai fatali Komai a yi shi da hankali Hanyar g

Baturen Hauhawar Hawan-sa (2)

Haurobiyawa na da masaniya kan yadda Baturen Hauhawar Hawan-sa ya gina katafariyar Farfajiyar koyon watsattsaken tawada da alkalami, tare da falle hol

Baturen Hauhawar Hawan-sa (1)

Kwanaki sun rare Ana ta harare-harare Harara garken ’yan tamore Ko a ce ’yan tabare takaddamarsu ta kakare   Lamarin tamkar a duhun d