Makaranta

Makaranta

Tashintashinar tashe (1)

Al’ada mai tushe Ba a zance yasasshe Balle bugu da naushe-naushe Ko kwantara gorar rushe-rushe Tsarin kyakkyawan hasashe  Da azumi ake tash

Azamar azumtar azumi (2)

A makonni karamin lauje da suka arce, Baban Bakin Ce-ce-ku-cen Tashar Akwatin Magana na birnin Lantsandan, sashen Hawan-sa ya shirya taron AZAMAR AZUM

Azamar azumtar azumi (1)

Na fara da Bismilah Salatina ga Muhammadur Rusulullah Alayensa tattaro da Sahaba Ayuhal ahibba Mu nemi  yardar Allah Tauhidi ne kadaita Allah A t

Rowar rawar ranwa (2)

Masu lale karta Sun iya hargowar karta Su fitar da zaro-zaron farata Suna yawo da kazanta Cikin zanzaron zarata   ’Yan wasan kwado Rayuwar

Zubar da jinin ya isa haka!

Hakika jinin da ake yawan zubarwa a kasar nan musamman a nan Arewa da sunan rikicin addini ko na kabilanci da kuma na baya-bayan nan da ake jinginawa