Makaranta

Makaranta

Jarrabawar ji a jika

A fadin Ifirikiyya Jahilci ya zam abin kiyayya Ilmu muke nuna wa soyayya Masana ai ta gogayya Ko mun bar adawa da hamayya Koyi ka koyar babu jayayya &

Baje-kolin burgamin Baba

Baje-kolin burgamin Baba Dubu karamin laujen silin girbi Mun karke a zubi Ci-maka mai kumbura tumbi Fafutika aikin ga ka saba Matsaloli tsibi-tsibi Da

Inda-sisi: Tattalin taro da sisi

A Jihar su Lasisi Inda ake samun lasisi Mutane na ta lallaga sisi ’yan kasuwa na zuwa birnin Kumasi A tari ba a wasiwasi Ranar tara taro da sisi

Cincirindon ce-ce-ku-cen Ci-da-kanka

Cincirindon ce-ce-ku-cen Ci-da-kanka   Cincirindo ’Yan kwadago dodo-dodo Hargowa da harigido Tsibin kayan dadi a Kwando Wani abincin yai ka

Wawar wadakar wauta

Belin-auta Billen-wauta Balbbalin wuta Beli-belin kubuta bali-balin kirjin zarata   Gwamna gwarangwam Gwangwam Gwangwanin gudunmuwa Gararumar &rs