Makaranta

Makaranta

Jinjina da jiniyar jan jini

A daren karamin lauje da kofar hanci na watan Farin-birin shekarar dubu karamin lauje da sili da manuniyar sama, na yi fama da jinjina da jiniyar jan

Dafdalar daular Dala

A yammacin rana ta sili da kwanciyar magirbi ga watan Farion-biri na shekara ta dubu karamin lauje da sili da manuniyar sama, na hadu da Sakataren Lau

kurungun Babban mutum mai rawani

Tsakanin makon da ya arce zuwa kwanakin da muke ciki, hukumar guidan waya ta kasar Haurobiya ta fara shirinta na tara Hauro tiren-taliya, inda a ke ci

Cincirindon shigifar amintattu

A rana ta kofar hanci ga watan Farin-biri na shekara ta dubu karamin lauje da sili da manuniyar sama, amintattun ’yan kwadagon buga amintattun jaridun

Kurkum?!

Kurkum dai kwaramniyar kurum ce a wajen dandasa kwalliya da kwalisa da adon gari da iyayen giji ke yi, don su gyagije, su rika walwali da kawalniya. A