Makaranta

Makaranta

Gararumar garka da gayauna

Babu abin da ke firgita Haurobiyawa illa lashe-lashen uwar jiki da cutar kusu yi wa al’umma. Hasalima mutum zai iya has ashen cewa, saman-dagari da ta

ina kudin baje-kolin Hauro?

Haurobiyawa na cike da mamakin batan dabon da aka ce kundin baje-kolin Hauro na shekara ta dubu karamin lauje da sili da manuniyar sama ya yi, har ta

Langar ligidin Lagad

Zamanin da nake biye allona in wanke, ni da abokaina mun saba sayen hanjin ligidi a wajen wata tsohuwa Iya. Yau kuma sai ga shi uwargida Lagad, wadda

Katafaren koren shinge

Mafi yawancin masu falle shafukan Amintacciyar jaridar kasar Haurobiya na sane da Katafaren koren shinge da ake baje bayanansa a shafi na babban lauje

Jelen jalauta jari

Jelen jalauta jari al’amari ne da kowane dan kwadago mai neman kwadago ke aiwatarwa, musamman idan an biya shi ladar kadago, bayan ya gogu da gumurzun