Makaranta

Makaranta

Tiren-taliya tukunyar dambu

  A makonni da suka ranta a na durwan-kolo, na ji Usainin -Babajo, maitaimakin Baban Burin-huriyya, inda ya baza wa duniya cewa, Gwamnatin Tarair

Belin-auta ko billen-wauta?

Yan makarantarmu da suka kware a fannin tsimi da tanadi, wajen tsimin dukiya da riritata, na tabbatar za ku bijiro wa Gwamnatin tarairayar Haurobiyawa

Keken watsattsake!

A rana ta sili ga watan Noman-Baba na shekara ta dubu karamin lauje da sili da babban lauje na shiga kurkurido tare da abokan kwadagona, inda muka yi

Tiren-taliyar Maman-tine

A watannin da suka arce ’yan makarantarmu na da masaniya cewar ’Yan sisi ta umarci daukacin kamfanonin cilla batutuwa a cikin kurtu na halo-alalo su d

Casawa da lallasawa

kungiyoyin dukan ta-mola da harbatta-mati na kasashen Turai sun juyar da alkiblar karatun wasikar jakin dawa da na gida da matasan Haurobiya ke yi, in