Makaranta

Makaranta

Damon dukiyar dokin-wuya

A rana ta sili da kofar hanci ga watan Ukkun-Baba na sheklara ta dubu karamin lauje da sili da babban lauje, jaridar Ladarshafi ta ruwaito labarin cew

Gogoriyon Gogarma ta kwaranye

Kowane Gagarma  a kasar Haurobiya  ya sha gwagwarmaya da arangama da masu fashi da mukami ko da dubara, tun daga zamanin mulkin Baba-ojo, ma

Belin ’yan bunburutu

A makon da ya arce Madam In-yi-gwanjon-wala-wala da Gudun-wuni suka kulla yarjeejeniyar samar da albarkatun tunkuza, inda suka yi belin ’yan bunburutu

In-yi-gwanjon-wala-wala

Tun a cikin watannin da suka arce, wato daga Farin-biri zuwa Marisa, Sallau Lado ke ta caccakar Madam In-gwangwaje-in-wala kan yadda ta yi wasa-rai-ra

Malun-malun

‘Malun-malun fankaceciyar taguwa,’ a cewar Malam mai yaren Hau-hau wajen hawansa ba tare da sa-in-sa ba. Kuma duk wanda aka gani da sanye da malun-mal