Makaranta

Makaranta

Baudadden Joji

Farfesan Ja-gaban zabi-sonka ya yi wa majalisar tsofaffin Haurobiya watsa-watsa, inda ya yi jawabi kan yadda za a sarrafa Katin-raddi, a daidai lokaci

Namando bai san bihim ba

Tun a karshen makon da ya arce, na ga dimbin masu watsattsake da buda wagagen litttattafai na bai wa Haurobiyawa shawarar yin na-damo, don kada su tay

Shalelen dan malele

Amintattun ’yan makarantar Dodorido, masu koyon watsattsake da buda wagagen littattafai a wannan farfajiya da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurob

Gwamna mai sunan sulalla

Gwamna mai sunan sulalla na Jihar Jijjiga-ciyawa jarumin jamj’iyya mai dan boto da sanda jirge ne, wanda ke yi mata yaki a daidai lokacin da take durk

Samartakar kusu ko lukudi?

Akawai samarin kusu da ’yan matan jaba da gafiya da suka baibaye lalitar gwamnatin Haurobiya, don haka ban yi mamakin yadda jiga-jigan jam’iyya mai da