Makaranta

Makaranta

Gararumar Hauro gashin balama karamin lauje da sili

A makon da ya arce Jiga-jigan jam’iyya mai dan boto da sanda jirge suka shirya wani gangamin tara damin Hauro ga Shugaban Gudun-loko da Jona-tantin mu

Dumu-dumu Muzu-muzu

Shugabannin Jam’iyya Mai dan boto da sanda jirge, sun jirga kansu, musamman ganin yadda Dumu-dumu Muzu-muzu ya dare bisa karagar jangabanta, bayan an

Tsuke lalita ko tsukukun lalata?

A rana ta karamin lauje da tsayuwa bisa kafa daya,gawatan watan Noman-Baba na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwabisa kfa daya, na tashi

Juyin aya takanda

Haurobiyawa Kukan Tenhiya ya karu a Arewacin asar nan, domin kullum sai kisan mummuke da na kiyashi ake yi wa al’umma; wasu kuwa an tursasa su sun arc

Gidan Iccen buda baki

Masu watsattsake da buda wagagen littattafai a yaren Hau-hau wajen hawan sa batare das a-in-sa ba, na sane dacewa, Malamin gidan Iccen Buda baki, wand