Makaranta

Makaranta

Bakon dundumin Dubarudu

A rana ta sili da manuniyar kasa ga watan Ukun-tutun-baba, na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwa bisa kafa daya, na hadu da Bakon dundum

Afuwar Haurobiyawa ko ta Baba-Ojo?

Masu bibiyar tsomomuwar Damo-da-kura-da-diyya a kasar Haurobiya sun cika da ta’ajibin ganin yadda Yadda Dumu-dumu Muzu-muzu, Shagaban Jam’iyya mai dan

Majigin kanen-Audu

Masana’antar sarrafa dodannin Majigin kanen-Audu ta shiga tsomumuwar mutanen gandun Gandi. Kuma idan har Jarumn juyin aya da su Zailla-ziyya da Zankad

Make-maken Jona-tantin mulki

A daidai lokacin da Haurobiyawa ke jimamin tsomomuwar tsuntsun Limamin Majami’a, wanda aka makare da Dalar Hauron Amurkawa, ta yadda za a ji dadin jib

Dakon–titin Sawun-wuya

Tsawon makonni kofar hanci da suka arce, na yi nufin gabatar wa ’yan makarantar Dodorido darasin Dakon-titin Sawun-wuya, da nufin caccakar uwar gidan