Sakonni:
Adon gari ban da kurungu Bayan salama irin ta masu kadaita Mahallici sili, ina jin-jina ga daliban wannan makaranta tamu sili a fadin kasar Haurobiya.
Makaranta
Adon gari ban da kurungu Bayan salama irin ta masu kadaita Mahallici sili, ina jin-jina ga daliban wannan makaranta tamu sili a fadin kasar Haurobiya.
Jaridar Dalilin taronsu, ta ranar kofar hanci da zagaye ga watan Yawon-wuni na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwa bisa kafa daya, ta far
“’Yar bola ko ’yar bala’i?” tun karshen makon da ya arce, duk inda mutum ya wilkita a babban birnin Haurobiya, wato Haurubja, babu abin da zai ji gung
Asarar-dan-kwabo, wani babban mugun daji ne dan Hauren-Danja, wanda ya taba zama ja-gaban kungiyar bunburutu buruntun satar mai , wadda ta fake da faf
A hir da halin kusu a wajen makarantaAssalamu alaikum daliban wannan makaranta mai albarka ta Dodorido. Ina ma addu’a da fatan alheri darajar wannan w