Makaranta

Makaranta

Barau dan canji

Gwamnatin kasar Haurobiya ta bullo da sabon shirin girgie rumfar Barau dan canji, ta yadda za a karya lagonsa wajen hada-hadar musayar Haur da Dalolin

Na ga wallen Mikiyar ta-mola

A rana ta kwanciyar magirbi ga watan Yawon-wulli na shekara ta dubu karamin lauje da sili da zagaye, na fito daga mafuskantar alkibla don kadaita Maha

Kukan Tenhiya

A tsakanin ranakun sili da babban lauje zuwa sili da manuniyar saman watan Marisa, na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwa bisa kafa daya,

Sakonnin makaranta(A)

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa-barkatuhu ‘yan uwana dalibai. Bayan gaisuwa irin ta masu fuskantar alkibla wajen bauta wa Mahalicci sili, Ina fatan

Gishirin rayuwar adon-gari

Bayan Sallama da salama, da fatan malam Dodo uban Dodanni yana cikin koshin uwar jiki da kuzari a jika. Yau Alkalamin rubutun nawa zai karkata ne can