Makaranta

Makaranta

Ciwon Cibin-boko

Ciwon Cibin-boko shi ne babban abin da ya addabi Haurobiyawa, tun daga tsakiyar watan A-farin-lilo, har zuwa cikun Mayun dubu karamin lauje da sili da

Cincirindon Gusun

A rana ta karamin lauje da manuniyar sama ga watan A-farin lilo na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwa bisa kafa daya, ’yan makaranta da

Wadaka da walawala

Kamfanin yamadidin duniya na Reuter, mai rututun labarai, ya yi tsokacin kan karfin tattalin dukiyar Haurobiya da jaddawalin kiyasi ya tabbatar da cew

Makekiyar makiyayar Fullo

A makon da ya arce, wannan Farfajiya ta ragargaji sususun-wawan Makurda, kan kullin makircin da ya yi a Fadar Bila da ke Tsaunin Aso, inda muka kafa h

Susun-wawan-Makurda

A makon da ya arce, Jaridar Wirkililin taronsu, ta ranar karamin lauje da karamin lauje g watan Farin-biri na shekara ta dubu karamin luaje da sili da