Makaranta

Makaranta

Shirmen Shoridon Na’ibin-bawa

Ezegareb! Ezegareb!! Ezegareb!!!Jim! Jim!! Jim!!!Gare-gare, gare-gare!Jim! Jim!! Jim!!Rake-rake, rake-rake!!Jim! Jim!! Jim!!! ’Yan makaranta sai mu ka

Bikin Bala na Atine

Ranar sili da tsayuwa bisa kafa daya ga watan Farin-birin na kowace shekarar Turawan da ke amfani da tsarin lissafin kwanakin Girgori, ke warwasawa su

’Yan tankasu

A rana ta babban lauje ga watan Farin-biri na shekara ta dubu karamin lauje da sili da tsayuwa bisa kafa daya, na ga yadda ’yan tankasu suka addabi ma

Mafarki: Ma-farin-aiki

Kusan kullum sai Haurobiyawa sun yin a-kasa, don kada su kasa, a kasa, a kwashi kasha, amma abin tambaya a nan shi ne, wane irin mafarki suke yi? Sani

Jihohi sili da manuniyar sama

Batutuwa na bazuwa a kasar Haurobiya cewa jihohi sili da manuniyar sama babu tsaro a cikinsu, sai dai tsoro, kuma tushen wannan batu an ce ya fito ne