Makaranta

Makaranta

Yawon-darar Baban-gada-gada

Gwamnan Jihar Ni-na-ja, mai burga da baragada ya fara yawon-dara a rikicinsu na jam’iyya mai dan boto da sanda jirge, inda yake nuni da cewa ya balle

Santala kwaiduwa

Santala kwaiduwa ta shiga cikin jerin manyan matan Haurobiya masu rike da mukaman hukuma, da suka shahara wajen kassara kasar nan. Wadannan mata dai i

Rabon Sulalla

kasar Amurka ko ‘Amari-kowa,’ a cewar masu koyon watsatsake da buda wagagen litattafai na wannan farfajiya, kasar na ban ta’ajibi, ganin yadda take da

Jamhuriyar Kwamin-titi

A makon da ya arce mun yi bita kan jerin gurgun ci gaban da kasar Haurobiya ta samu, a matsayint ana dunkulalliyar kasa da ta shekara babban lauje da

Ranar ‘yanci ko ta ‘yan ci-rani?

A shekaru babban lauje da kofar hanci da samun ’yancin kan Haurobiya, za a iya jero mata gurgun ci gaban da ta samu, wadanda suka hada da kwashi-kwara