Makaranta

Makaranta

Mai dan boto ta yi zumbutu

Jam’iyya mai dan boto da sanda jirge, wadda ke ikrarin ita ce “giwar Ifrikiyya,” ta kasura ta yi zumbutu, amma yawancin Haurobiyawa da ke adawa da wan

Audu-mugu: kidayar ingarmar Rano

Audu-mugu, shi ne shugaban Hukumar kididdige yawan al’ummar kasar Haurobiya, wanda a halin yanzu yak eta fafutikar sukar duk wata kididdiga da aka tab

Sakonni: Mallam ya handame kaza a kwano

Assalamu alaikum,warahmatullah.Bayan sallama irin ta masu fuskantar alkibla da kadaita Mahalicci, tsiran Allah da aminci su kkara tabbata ga shugabanm

Gogoriyon Gogarma da wakilan rafkiya

Shughaban wakilan rafkiya a Majalisar Haurobiya, Malam Tumbin-wulli, ya figita wadanda suka rike mukamin gogarma a kasr nan, inda ya bukaci su gabatar

Siyasar taro sisi

A kasar Haurobiya, an dade ana siyasar laluben taro sisi, wadansu kuwa har watanda suke yi da dukiyar al’umma.Don haka ko tantama babu, shi yasa Hauro