Makaranta

Makaranta

Aman-kunu

A shekara ta dubu karamin lauje da sili da karamin lauje wadda ta arce, an tafka ta’asa, da cin wasa-wasa a kwanon tasa,

Sakonnin Makaranta: Sabon Gwamnan Jihar Bayan Kada

Alhajiji masanin zam-zam rantsatstsen Gwamnan Jihar Bayan kada.

Bikin ’ya’yan Mataimakin Shugaban kasar Haurobiya

A makon da ya arce ne, Mataimakin Shugaban kasar Haurobiya Aiki tal Mamman Na madu Sabo, ya daure ‘ya ‘yansa a turken sunnar Manzo.

Gwamnan Asusun karfanfana

Yau makarantarmu za ta ragargaji Haurobiyawan da suke caccakar Gwamnan Asusun Asassa asarar asi, wanda ya rikide ya zama Gwmanan Asusun Adana karfanfa

Wararren Bappan Amurkawa

Wararren Bappan Amurkawa, wani mashahurin mutum ne da ya kware a harkar juya jinjirin jaririn  jari a kasar Amurka da daukacin fadin duniya,