Manyan Gobe

Manyan Gobe

‘Manomi da tsuntsaye’

Barkanmu da warhaka Manyan Gobe.  Yaya sanyi? Da fatan ana sanya rigunan sanyi idan za a tafi makaranta.  A yau zan kawo muku wani labari ne

Sakamakon rashin godiya

An yi wani dan kasuwa sunansa Bala Yana da mata da ’ya’ya biyu. Suna da rufin asiri daidai gwargwado. Sannan kuma Allah Ya ba su wata kaza wacce take

Labarin Giwa

Barkanmu da warhaka Manyan gobe tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau zan kawo muku labarin  ‘giwa’ ne.  Labari ne da ke nuna kada a

‘dan sarki da ’yan mata hudu’

Barkanmu da warhaka Manyan gobe  tare da fatan ana cikin koshin lafiya. Allah Ya sa haka amin. A yau kuma zan kawo muku labarin ‘dan sarki da ‘ya

Labarin wasu yara biyu

Wata rana wasu yara biyu masu suna Chindum da Kundum sun tashi daga makaranta, kan hanyar dawowar su sai Chindum ya hango wani icen mangwaro. Ya’yan m