Manyan Gobe

Manyan Gobe

‘Girman kai rawanin tsiya’(1)

Barkanmu da warhaka Manyan gobe tare da fatan alheri kuma ana cikin koshin lafiya. Allah Yasa haka amin. A yau na kawo muku labarin ‘girman kai rawani

Labarin ’ya’yan Sarki su biyu

Barkanmu da warhaka Manyan gobe.  A yau kuma na kawo muku wani labari ne mai kunshe da darasi, ina fata za ku natsu wajen karanta labarin don ku

Labarin Zaki da Kurege

Barkanmu da warhaka Manyan Gobe tare da fatan kuna lafiya. A wannan makon na kawo muku Labarin zaki da kurege. An yi wani zaki ne da ke musguna wa sau

‘Maharbi da zomo’

Akwai wani maharbi wanda duk kauyensu babu wanda ya kai shi iya harbi. Rannan yunwa ta dame shi sai ya tafi farauta. Ya hada tarko ko zai samu naman d

‘Abin da ya sa kunkuru ya rasa gashin kansa’

Akwai wani kunkuru mai matukar kwadayi. Rannan sai ya ziyarci gidan kadangare, isowarsa ke da wuya sai ya fara jin wani kamshin abinci tun kan ya shig