Manyan Gobe

Manyan Gobe

Barkanmu da warhaka manyan gobe 07

Tare da fatan alheri. Yau na kawo muku labarin ’Karen daji da tunkiya’. Labarin na kunshe ne da yadda wayo da dabara kan taimaka a mafi yawan lokuta.

Barkanmu da warhaka manyan gobe 06

Assalamu alaikum da fatan kuna lafiya, kuma da fatan kuna girmama mutane domin kuwa wulakanci ba shi da kyau,don haka ne ma yau na kawo muku labari ma

‘Kande da Mayya’

Barkanmu da warhaka manyan gobe Da fatan alheri kuma kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin ‘Kande da Mayya’. Labarin ya kunshi yadda sa

Barkanmu da warhaka manyan gobe 04

Assalamu alaikum Manyan Gobe tare da fatan kuna nan lafiya.A yau na kawo muku labarin “Fici da Nanawo” A sha karatu lafiya.Naku:Abubakar AbdulRahman D

Barkanmu da warhaka manyan gobe 02

Barkanmu da sake kasancewa da ku manyan gobe tare da fatan kuna ciki koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin ‘Yadda jimina ta sami dogon wuya’. Laba