Manyan Gobe

Manyan Gobe

A sha karatu lafiya Labarin Gizo-gizo da Kyankyanso da Fara

Barka da warhaka Manyan Gobe Ina fata Manyan Gobe na cikin koshin lafiya. A wannan makon na kawo muku guzurin labarin Gizo-gizo da Kyankyaso da kuma F

Barka da warhaka Manyan Gobe 18

Ina fata kuna cikin koshin lafiya. A wannan makon  na taho muku da guzurin labarin Kamilu da wata tsohuwa. Sai ku bi labarin sau da kafa don karu

Barka da Sallah Manyan Gobe

Muna fata ba ku rika yi wa mahaifanku kuka kan batun kayan Sallah ba. Ya kamata ku duba halin da ake ciki, ku fahimta mahaifanku suna sonku, haka kawa

Barka da warhaka Manyan Gobe 17

Yaya azumi? Ina fata kuna azumi, ba wai na tsoma gaya a miya kuke yi ba. A yau na kawo muku labarin makaho mai fitila. Labarin ya kunshi illar mutum y

Barka da warhaka Manyan Gobe 16

Ina fata kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin Musa mai a daidaita sahu. Labarin ya kunshi yadda Musa ya kyautata wa wasu ‘yan jami’a h