Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu ƙara ƙaimi wajen daƙile matsalar tsaro — Radda

Ya buƙaci musulmi da su ci gaba da yin addu’o’i domin samun zaman lafiya mai ɗorewa a jihar da ma ƙasa baki ɗaya.

Rikicin Mashigar Hormuz: Ƙasashen Afirka sun koma sayen fetur a matatar Dangote

Yanzu haka wasu ƙasashen Afirka sun fara mayar da hankalinsu wajen neman man fetur a matatun cikin gida.

Isra’ila ba za ta sake kai hari kan cibiyoyin makamashin Iran ba — Netanyahu

Wannan na zuwa ne biyo bayan gargaɗi da Trump ya yi wa Isra’ila kan kai wa cibiyoyin makamashin Iran hari.

Sallah: Sanusi II ya buƙaci Musulmi su ɗore kan kyawawan ɗabi’un da suka koya a Ramadan

Sarkin ya nemi a yi wa Kano da Najeriya addu’ar samun zaman lafiya.

HOTUNA: Yadda Musulmi ke gudanar da bikin Sallah a sassan Najeriya

Galibi akan samu banbancin ranakun gudanar da sallar daga ƙasa zuwa ƙasa ko kuma daga wani yanki zuwa wani.