Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kaduna Ta Kasa Miƙa Ɗaliban Kuriga Da Aka Ceto Ga Iyayensu

An shafe wunin jiya Lahadi ana zaman jiran isowar ɗaliban Kuriga da gwamnati tace an ceto.

NAHCON ta mayar da kuɗin Hajjin bana kusan Naira miliyan 7

Mai magana da yawun NAHCON, Fatima Sanda Usara ce ta sanar da hakan a Yammacin wannan Lahadin.

Yadda aka ceto ɗaliban Kuriga a Zamfara

Ɗalibai 150 sun maƙale a hannun masu garkuwa da mutane.

’Yan bindiga sun saki ɗaliban Kuriga

Ina miƙa ga godiya ga Shugaba Tinubu da ya tabbatar an sako ɗaliban cikin ƙoshin lafiya.

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 5, sun ceto mutum 78 a Borno

Dakarun sun tafka kazamin artabu tare da hallaka ‘yan ta’adda biyar.