Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda labaran karya suka kusa kashe min aure — Lai Mohammed

Tsohon ministan ya ce labaran karya na taba ƙima da darajar mutane.

Sojoji sun fitar da sunayen mutum 97 da suke nema ruwa a jallo

A Arewa maso Tsakiya da Kudu maso Gabas mutum 21 ne hukumar ta sanar tana nema ruwa a jallo.

Ina cikin takaici kan irin abincin azumi da ake raba wa Kanawa — Gwamnan Kano

Abin da na gani a wannan ziyara ta ba-zata yana da takaici, duk kuwa da isasshen abinci da muka bai wa cibiyar.

Yadda ’yan fim ke fama da talauci bayan ɗaukaka

Ba a Kannywood kaɗai ake samun irin wannan matsala ba, har da Masana’antar Nollywood ta Kudancin Nijeriya.

Matsalar tsaro ta sake dawowa a Bauchi

Muna zargin wani bako da ya zo daga Zamfara da wasu tsirarun ’yan sanda da ’yan banga.